TAFSIRIN USHURIN KARSHE NA AL KUR'ANI MAI GIRMA
Tafsirin suratul fatiha - (Hausa)
Malan yayi bayanine akan mahimmancin surar da faidodin godewa ma allah dakuma cewa shiriya yana hannun allah ne shikadai da kuma bayyana wasu kura kuran da wasu kefadawa acikinsu na shirka ko tsafe tsafe da wasu lamurra dake wajibine musulmi yasan idan an saurari wannan tafsiri na malan.
ALKUR’ANI MAI GIRMA Da Kuma Tarjaman Ma’anõninsa Zuwa Ga Harshen HAUSA
SURATUN NABA - (Hausa)
TAFSIRIN JUZU IN TABARA NA MALAN ABDUSSALAM SHITU ABDALLAH.
Tafsirin surar baqara - (Hausa)
Malan yayi bayanine akan falalar surar da kuma halin muminan dasukayi imani da allah da halaiyyar kafurai da kuma labarin al oummar da sukashige yahudawa da nasara da wasu hukumce hukumcen da wajibine musulmi yasansu da kuma aiki dasu a tafarki annabi
Tafsirin surar al imrana - (Hausa)
Malan yayi bayanine acikin wanga sura akan katdaita allah da kuma gaskanta annabawa da qurani da kuma mayarda martini akan shubahan ahlul kitabi nasara da kuma bayani akan hajji da hukumcin jihadi da kuma ukubar da allah yattanadawa masu hana zakka da wasu hukumce hukumcen da wajibine musulmi yasansu da....
Tafsirin surar annisa - (Hausa)
Malan yayi bayanine akan zaman takewan ma aurata da kuma hakkokin ma aurata da kuma hukumce hukumcan sadaki da wasu kura kuran da wasu kefatdawa acikinsu wajan sadaki da kuma siffofin mata na gari da kuma bayani akan mas alar gado da wasu hukumce hukumcen da wajibine musulmi yasansu da....
Tafsirin surar ma ida - (Hausa)
Malan yayi bayanine akan hukumce hukumcan al kawulla da yanka da farauta da alwala da wasu mas alolin a qida da wasu kissoshin annabawa da wasu hukumce hukumcen da wajibine musulmi yasansu da kuma aiki dasu a tafarkin annabi.
Tafsirin surar al an am - (Hausa)
Malan yayi bayanine akan dalillan da ke nuni akan kudurar allah da kadaitarsa da kuma sakamakon al aummomin dake izgili ga annabawa na yimasu azaba da aukuba daga allah da bayani akan qukurar allah da kadaitakansa da girmasa da wasu hukumce hukumcen da wajibine musulmi yasansu da kuma aiki dasu....
Tafsirin surar attauba - (Hausa)
surar tana bayani ga hukuncin yanke wa kafirai na kowane irin kafirci da irin alaka wadda take iya ragewa a tsakanin musulmi da kafiri da kuma bayani akan siffofin kafirai
Tafsirin surar yusuf - (Hausa)
Surar tana karantar da halayen rayuwar mutun a cikin duniya tareda abokan zama a kowane matsayi da sauransu
TAFSIRIN JUZU IN TABARA NA MALAN ABDUSSALAM SHITU ABDALLAH.

API


