×
Image

ABUBUWAN DA SUKE WARWARE MUSULUNCI. - (Hausa)

Mawallafin littafin ya ambaci abubuwa goma daga cikin abubuwan da suke warware musulunci.

Image

ABUBUWAN DAKE KARYA ALWALA - (Hausa)

Yayi Magana ne akan abubuwan dake karya alwala , wanda wasu daga cikin musulmai sun jahilcesu

Image

WANKAN TSARKI (JANABA) - (Hausa)

Yayi Magana ne akan yadda ake wakan janaba wada sanisa wajibine gakowane Musulmi mace da namiji

Image

Abubuwa Bakwai Masu Halakarwa( shirka)1#7 - (Hausa)

Yayi Magana ( shirka) ,da makoman duk wanda ke hada allah dawaninsa a lahira idan yamutu bai tuba ba

Image

GIMSHIKAI SHIDA MASU GIRMA - (Hausa)

Mawallafin littafin ya ambaci wadansu gimshikai guda shida, kuma ya yi bayanin abinda ya shafi hakkin Allah akan bayinsa da kuma cewar shi Allah ya umarce su ne da kadaitashi, kuma ya hana su su rarraba ya umarce su da hadin kai, kuma ya maida martini ga rudanin da makiya....

Image

TSARKI DA YADDA AKE YINSA - (Hausa)

Yayi Magana ne akan TSARKI DA YADDA AKE YINSA

Image

Abubuwa Bakwai Masu Halakarwa(Kisa) 3/7# - (Hausa)

Yayi Magana (Kisa) ,da kuma haramcin yin kisa a addini

Image

GINSHIQAI GUDA SHIDA DON KOMAWA ZUWA GA ALLAH A LOKACIN TSANANI (MAGANA KAN CUTAR CORONA) - (Hausa)

GINSHIQAI GUDA SHIDA DON KOMAWA ZUWA GA ALLAH A LOKACIN TSANANI (MAGANA KAN CUTAR CORONA)

Image

Abubuwa Bakwai Masu Halakarwa(ASIRI) 2/7# - (Hausa)

Yayi Magana (ASIRI) ,da makoman duk wanda yake yinsa ko anfanidashi anan kuniya da lahira