×
Image

SIFFAR SALLAR ANNABI ﷺ - (Hausa)

Littafin Yadda siffar sallar Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi take -, babban malami Sheikh Abdul’Aziz Ibnu Bāz - Allah Yayi masa rahama - ya dunƙule bayani ne akan siffar sallar Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi -, akan wani....