×
Image

Manzon Musulunci Annabi Muhammad - tsira da amincin Allah su qara tabbata a gare shi - (Hausa)

Littafin "MANZON MUSULUNCI. (Annabi) Muhammad - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -" yana bijiro da rayuwar Annabi Muhammad - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - daga nasabarsa da tasowarsa zuwa auransa mai albarka, da farkon wahayi, da farkon Manzancinsa da yake na karshe, kuma....