×
Image

WA YA HALICCI HALITTU? WA YA HALICCE NI ? KUMA SABODA ME ? - (Hausa)

Littafin "Wa ya halicci halittu? Kuma wa ya halicceni? Saboda me ?" (Littafin) yana tattaunawane akan asalin samuwar halitta da kuma mutum, yana mai ƙarfafa cewa wannan halittar bata samu ba katsahan, ko kuma daga rashi, a’a tana da wani Mahalicci Mai girma, Shine Allah, wanda Ya sanya dokoki masu....