×
Image

SIFFAR AIKIN UMARA - (Hausa)

Taƙaitaccen littafin «‌Siffar Umarah» Na Shehin malami Abdul’Aziz bn Baz - Allah Ya yi masa rahama - yana bayanin ayyukan Umrah akan wani tsari (salo) fayyatacce, kuma mai sauƙi, domin ya zama jagora a aikace da zai taimakawa musulmi akan gudanar da ayyukan sa (na Umrah), cikin ƙanƙan da kai....