×
Image

Hukunce hukuncen azumi - (Hausa)

Hukunce hukuncen azumi da sukawajabta ga muslimi yasansu.

Image

Ciniki Mai Riba - (Hausa)

Yadda musilmi yakamaci yayi kasuwancinshi da hukumce hukunce kasuwanci dayakamata yasansu.

Image

Kasuwanci da amana - (Hausa)

Kasuwanci da abubuwan da kekawo albarka aciki da abubuwan da ke kawo cikas acikinsa.

Image

Muhimmancin tarbiya - (Hausa)

Muhimmacin Tarbiya da abubuwan da kekawo tabarbarewanta dakuma hayyoyin daza abi domin magaceta.

Image

Tafarki madai daici - (Hausa)

Jigogin da ahlussuna sukayi imanidasu kuma suke fatan allah ya dauki ransu aka. Kuma yatashesu akai.

Image

Mafiya mahimmacin mas alolin haji da umra - (Hausa)

Mas alolin haji da umra mafi mahimmacin da yakamaci muslimin mai niyyar haji ko umra yasansu.

Image

Hakkin iyaye da na yaya - (Hausa)

Hakkokin iyaye da yara wa aida mslinci yayi umurni dasu da wanda yayihanidasu.

Image

Hukuncin kida da waka - (Hausa)

Kida da waka ,wuraran da sukahalitta da inda suka haramta.

Image

Fatawan malan jafar - (Hausa)

– 1- Tambatoyoyi a kan azumin sofaffi da hukuncin munafurci , da hukuncin shan taba , da sauransu . – 2- Hukuncin sallah bayan da bidi a , da hukuncin zuwa kasuwa ga mace ,da kuma hukuncin musulmi ya auri kirista ko bayahudiya , da suransu . – 3- Hukuncin....

Image

Sharhin Littafin Muktasar Siyratur Rasul - (Hausa)

Littafin na magana akan tarihin fiyayen halittu tsiran allah da aminci su tabbata agareshi daga aifuwansa zuwa mutuwasa.

Image

Azumi da hukuncinsa - (Hausa)

Malan yayi bayani akan azumi da hukunce hukuncenta da yadda ake bambanta tsakani alfijiri na gaskiya dana karya da sauran hukuncin azumi da yakkamaci kowane musulmi ya sansu

Image

Sharhin littafin umdatul ahkam na babban malami abdul gany almakdisi - (Hausa)

• Kaset na daya yana maganane game da hukumce hukumcen ruwa da kashe kashan ruwanda suka halatta ayi ibada dasu dawanda ba a ibada • Kaset na biyu yana bayani gameda mahimmacin alwala da yadda manzon allah (swa) yake alwala,da ladubban • kaste na uku yana bayani gameda shiga wajan....