×
Image

MUSULUNCI TaqaitaccenSaqo game da Musulunci kamar yadda ya zo cikin Al-qur'ani da Sunnar Annabi - (Hausa)

MUSULUNCI TaqaitaccenSaqo game da Musulunci kamar yadda ya zo cikin Al-qur'ani da Sunnar Annabi

Image

MUSULUNCI : Taqaitaccen Saqo game da Musulunci kamar yadda ya zo cikin Al-qur'ani da Sunnanr Annabi - (Hausa)

Littafi ne mai Muhimmanci wanda ya qunshi bayani game da Musulunci da yake bayanin mafi Muhimmancin Tushensa da koyarwarsa da kyawawunsa wanda aka samo su daga Tushe na Asali shi ne Al-qur'ani Maigirma da Kuma Sunnar Annabi da kuma Saqon da aka turashi zuwa ga baki xayan Baligai na Musulmai....

Image

Manzon Musulunci Annabi Muhammad ( tsira da amincin Allah su qara tabbata a gare shi) - (Hausa)

Manzon Musulunci Annabi Muhammad ( tsira da amincin Allah su qara tabbata a gare shi)