Littafine mai magana akan tauhidi da rabaraban tauhidi da kuma cewa Tauhidi Haqqin Allahne A Kan Bayinsa da sauransu
Tauhidi Haqqin Allah A Kan Bayinsa - (Hausa)
Wajabcin Yaqar Bidi’a - (Hausa)
littafine mai magana akan Wajabcin Yaqar Bidi’a da wasu abubuwa masu mahimmanci
Mugun Nufin ‘Yan Shi’a ga Al’umma - (Hausa)
littan yana maganane akan Mugun Nufin ‘Yan Shi’a ga Al’umma da sauran abubuwa masu mahimmaci saninsu
Matsayin Musulmi a wajen ‘Yan Shi’a - (Hausa)
littafin yana magana ne akan Matsayin Musulmi a wajen ‘Yan Shi’ada sauran abubuwa masu mahimmaci saninsu
Aqidar Ahalus Sunna - (Hausa)
littafine mai magana akan Aqidar Ahalus Sunna da sauransu
littafine mai magana akan ahalul baiti a mahangar Yan Shi’a da Ahalus Sunna da sauransu
WA YA KASHE HUSSAINI? - (Hausa)
LITTAFINE MAI MAGAN AKAN HAKIKANIN WANDA YAKASHE HUSAINI Tare da Babi a kan Buratai da Gararambar ‘Yan Shi’a DA SAURANSU
Aqidar Taqiyya a wajen ‘Yan Shi’a - (Hausa)
littafine mai bayani akan Aqidar Taqiyya a wajen ‘Yan Shi’ada sharhi akan munin wannan aqidar da sauransu
Aqidar ‘Yan Shi’a dangane da Alqur’ani - (Hausa)
littafine mai mahimmanci akan aqidar yan shi a dangane da alqur ani dakuma bayani akan shubuhohinsu akan al qurani da raddi akansu
Aqidar ‘Yan Shi’a dangane da Sahabbai - (Hausa)
littafine mai mahimmanci akan Aqidar ‘Yan Shi’a dangane da Sahabbai da kuma raddi akansu da sauransu
Aqidar Khumaini da Koyarwarsa - (Hausa)
littafine mai bayani akan Aqidar Khumaini da Koyarwarsa da sauransu
Zuwan Shi’a Nijeria - (Hausa)
littafine mai magana akan Zuwan Shi’a Nijeria da sauransu

API
