×
Image

Mahimmacin lokaci a rayuwar dan ada - (Hausa)

Malam yayi bayani kan mahimmancin lokaci,wanda lokaci rayuwar mutum ne kuma jarine na rayuwarsa. Sai malam yayi bayanin lokaci karkashin suratul al asr , wadda takumshi al amurran addini gabadai, dakuma mahimmancin lokaci sannan akarshe ya fadakar kan ranar kiyama da abinda ta kumsa,

Image

Fa idodi daga hadisin ummu zarri - (Hausa)

Wanna hadisi na ummu zarri , wanda uwarmu a isha matar manzon allah take bada labarinshi ga annabi da kuma matansa, daga cikin fa idodin wannan hadisi bayani akan yadda miji zai zamo,namiji nagari mai cautatawa matarsa , dagacikin fa ida wannan hadisi kuma samun kekkiawan zama

Image

Haila larurar mata - (Hausa)

Malam yayi bayanin kashe kashen jinin haila, da kuma ya ake gane jinin haila , sannan yaushene idan mace taga jinni yana fitomata a gabanta za ’acemasa jinin haila,sannan yayi bayani bambancin jinin haila, dakuma sabobbanda kesawar haka din,shine kamar yanayi , misali garinda keda ni ima yanayin tasiri na....

Image

Hukuncin aske kai batarada auzuriba - (Hausa)

Malan yayi bayanine akan aske gashinnkai taredacewa yin haka sifface daga cikin siffofin yan bidi a amma yahalitta askeshi gawandakeda waniciwo akansa ko wani lalura akansa .

Image

Hukuncin jinin dake futa ajikin dan adam - (Hausa)

Malan yayi bayanine hukumcin jinin dake fita ajikin dan adam najimuwa ba najasabane amma jinin haila da na aihuwa dana ciwo dukkansu najasane Dakuma jinin dabban dayahalitta acishi kamar rago ko saniya ko kaza da sauransu ba najasabane.

Image

Tafsirin surar attauba - (Hausa)

surar tana bayani ga hukuncin yanke wa kafirai na kowane irin kafirci da irin alaka wadda take iya ragewa a tsakanin musulmi da kafiri da kuma bayani akan siffofin kafirai

Image

guzuri domin zuwan watan ramadana - (Hausa)

malan yayi bayani akan falala da mahimmancin azumin ramada da yadda musulmi zai anfana da lokuttanshi wajan ayunkan alkairi acikin wata azumi da wasu hukumce hukumce masu mahimmanci acikin azum watan ramadan

Image

Sharhin littafin siyamu Ramadan - (Hausa)

Malan yayi bayani akan falalar azumin Ramadan da kuma ladubbansa da hukumce hukumcan azumi da hukumcin tsayowa acikinsa.

Image

mata a wata azumi - (Hausa)

bayani akan hukumce hukumcan da suka shafi musulmi a watan azumi musamman yan auwa mata

Image

Falalar Sha’aban da kuma bidi’o’in dake cikinsa - (Hausa)

Malamin ya yi bayanine akan falalar watan Sha’aban, da kuma yadda musulmi ya kamata ya kasance a cikinsa, sannan ya yi bayanin halayan Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi da kuma halayan magabata a cikin watan, da kuma bidio’in da ake yi a watan.

Image

Hukunci azumi kuwana daya ko biyu kafin azumi - (Hausa)

Malan yayi bayani akan hukumcin azumin kuwana daya ko biyu kafin azumin ramada taredacewa bai halittaba da wasu Karin bayanai akan haka.

Image

Lokacin suhur da fa idodinsa a ramadan - (Hausa)

Malan yayi bayayi akan faIalar yin sahur a cikin azumi da kuma lokuttan yin sahur, wanda yakamaci ko wane musulmi ya sansu domin azuminsa yayi dai dai da sunna annabi