Karatu na murya da harshen Hausa na ɓangaren : ( Tarihin Annabi (Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata Agareshi ) daga cikin littafin Abinda lallai ne yaran Musulmai su sanshi, littafi ne mai amfani wanda ke ƙunshe da tsarin koyarwa cikin sauƙi kuma cikakke ga yaro musulmi a cikin Aƙida,....
Karatu na murya da harshen Hausa na ɓangaren : ( Fiƙihu ) daga cikin littafin Abinda lallai ne yaran Musulmai su sanshi, littafi ne mai amfani wanda ke ƙunshe da tsarin koyarwa cikin sauƙi kuma cikakke ga yaro musulmi a cikin Aƙida, da Fiƙihu, da Sirah, da ladubba, da tafsiri.....
Karatu na murya da harshen Hausa na ɓangaren : ( Aƙida ) daga cikin littafin Abinda lallai ne yaran Musulmai su sanshi, littafi ne mai amfani wanda ke ƙunshe da tsarin koyarwa cikin sauƙi kuma cikakke ga yaro musulmi a cikin Aƙida, da Fiƙihu, da Sirah, da ladubba, da tafsiri.....
Oh! My Islam Brother! - (Hausa)
No Description
No Description
No Description
Hakkokin iyalai - (Hausa)
Hakkokin mace akan mijinta ,da hakkin miji akan matarsa ,da kuma halin zaman takewan ma aurata a yau, da kuma mahimmacin tarbiyan musulinci.
Tsadan lokaci - (Hausa)
Rarrabuwan lokaci da kuma halin musulmai ayau dangane da lokuttansu , da magan ganun magabata gameda lokaci , da wasu nasihu zuwa ga musulmai wajan kiyaye lokuttan su.
Albishirinki mai hijabi da nikabi - (Hausa)
Dalilan wajabcin sayya hijabi da nikabi ,da hadarin fita tsiraici , da kuma hadarin izgili ga masu hijabi da nikabi.
Illolin zinace zinace - (Hausa)
Haramcin zina da gudun magabata gareshi,da kuma illolin zina acikin al umma.
Alaqan musulmi da uban gijinsa - (Hausa)
Cautata alaka sakanin bawa da ubangijinsa, da kadaita ibada dan allah.
Haramcin shan jiya - (Hausa)
Hukuncin shan jiya, da shan abubuwan dakesa maye, da wasu tambayoyi masu anfani.

API
