×
Image

Hukunce-hukuncen Dawafi - (Hausa)

Bayanai ne da sukashafihukunce – hukuncenDawafi da kumanau’ukansa dasharuddanyinsada ladubbansa, da kumazikiran da akeyi a ciki.

Image

ASSARAR MA' ANONIN AL-QUR' ANI MAI GIRMA DA WADANSU DARUSSA NA ADDINI MASU MAHIMMANCI - (Hausa)

ASSARAR MA' ANONIN AL-QUR' ANI MAI GIRMA DA WADANSU DARUSSA NA ADDINI MASU MAHIMMANCI

Image

BIDI'AR 'YAN SHI'A A RANAR ASHURA - (Hausa)

No Description

Image

Takaice sakon littafin Hakkoki wadanda fidrah tsarin halittar - (Hausa)

Takaice sakon littafin Hakkoki wadanda fidrah tsarin halittar

Image

LITTAFIN FIKIHUN AZUMI (Fikhus Siyaam) - (Hausa)

LITTAFIN FIKIHUN AZUMI (Fikhus Siyaam): Karamin littafi ne (fanfulet) da harshen HAUSA wanda Dr. Haisam Sarhaan ya wallafa shi, wanda kuma ya ambaci muhimman mas'alolin da suka ta'allaka da azumi; na wajibi da na mustahabbi, tare da ambato lamarin yaushe aka ce makaruhi ne ayi azumi, yaushe kuma yake mustahabbi....

Image

SIFAR SALLAR ANNABI SAW - (Hausa)

SIFAR SALLAR ANNABI SAW: a cikin allo na harshen Hausa wanda aka zana bayanin sifar sallah, Tanadar shehun Malami Dr. Haisam Sarhan, an bada bayani akan sifar sallar Annabi SAW a takaice, tun daga kabbarar harama har zuwa sallamewa, kamar kana ganinta, tare da kawo fotunan sallah a aikace, wadanda....

Image

Sunnan al Fitrah - (Hausa)

SUNNONIN FIDRAH: Madawiyya ce a cikin harshen Hausa, Tanadar shehun Malami Dr. Haisam Sarhan, a cikin karamin littafin shehun Malamin, ya ambaci sunnonin fidrah wadanda sune sifofin da Allah ya halitta mutane akansu, tare da ambato musu dalilai.

Image

SIFAR ALWALA DA TAIMAMA DA WANKA - (Hausa)

SIFAR ALWALA DA TAIMAMA DA WANKA: a cikin allo na harshen Hausa wanda aka zano bayanansu, Tanadar shehun Malami Dr. Haisam Sarhan, an bada bayani akan sifar alwala da taimama da wankan Annabi SAW, tare da kawo fotunan da suke karin bayani.