×
Image

WANKAN TSARKI (JANABA) - (Hausa)

Yayi Magana ne akan yadda ake wakan janaba wada sanisa wajibine gakowane Musulmi mace da namiji

Image

ABUBUWAN DAKE KARYA ALWALA - (Hausa)

Yayi Magana ne akan abubuwan dake karya alwala , wanda wasu daga cikin musulmai sun jahilcesu

Image

Abubuwa Bakwai Masu Halakarwa( shirka)1#7 - (Hausa)

Yayi Magana ( shirka) ,da makoman duk wanda ke hada allah dawaninsa a lahira idan yamutu bai tuba ba

Image

TSARKI DA YADDA AKE YINSA - (Hausa)

Yayi Magana ne akan TSARKI DA YADDA AKE YINSA

Image

Abubuwa Bakwai Masu Halakarwa(ASIRI) 2/7# - (Hausa)

Yayi Magana (ASIRI) ,da makoman duk wanda yake yinsa ko anfanidashi anan kuniya da lahira

Image

Abubuwa Bakwai Masu Halakarwa(Kisa) 3/7# - (Hausa)

Yayi Magana (Kisa) ,da kuma haramcin yin kisa a addini

Image

Abubuwa bakwai masu halakarwa - (Hausa)

Wannan littafi sharhi ne na hadisin “Ku nisanci abubuwa bakwai masu halakarwa”.

Image

Falalar Birnin Madina - (Hausa)

Laccace da ta kunshi falalar Madina da kuma falalar masallacin Ma’aikin Allah , da kuma ladubban zama a cikinta, da hukunce-hukuncen ziyar da ma ladubbanta.

Image

HUKUNCE-HUKUNCEN ALWALA - (Hausa)

Yayi Magana ne akan hukunc hukuncin alwala ,wan da yakamaci kowani musulmi ya sansu.

Image

HUKUN-HUKUNCEN RUWA - (Hausa)

Yayi Magana ne akan HUKUN-HUKUNCEN RUWA ,da yakamaci Musulmi ya sansu

Image

HUKUNCIN JININ AL’ADA ( JININ HAILA) - (Hausa)

Yayi Magana ne akan hukunc hukuncin jinin al ada ,da saninsu yazama wajibi ga mace musila

Image

HUKUNCIN JININ ISTIHALA ( JININ CIWO) - (Hausa)

Yayi Magana ne akan HUKUNCIN JININ ISTIHALA ( JININ CIWO) ,da sauran mas alolinsa