Malan yayi bayani akan lokuttan kowane sallah dakuma lokuttan da akayi hani sallah acikinsu da yadda musulmi zan gane shigan lokacin sallah .
LOKUTAN SALLAH - (Hausa)
HUKUNCIN HADA SALLOLI BIYU - (Hausa)
Malan yayi bayani akan lokutan da addini ya halasta hada salloli biyi da kuma yadda ake hadawa da sallolinda ake hadi tsakaninsu da dalilan dakesa ahada tsakanin salloli biyu.
HUKUNCE-HUKUNCEN KIRAN SALLAH - (Hausa)
Malan yayi bayani akan ma anar kiran sallah da lokutan da ya halitta akira sallah da kuma hukunci wanda ke cikin masallaci alokacin kiran sallah da mahimmacinsa amusulinci.
Yayi Magana ne (Yiwa Mace Mumina Kazafi) ,da kuma haramcin yin haka da azaban da allah yatanada wamaiyin haka
Yayi Magana ne (Juya Baya A Lokacin Yaki) ,da kuma haramcin yin haka
Yayi Magana ne (Cin Dukiyar Maraya) ,da kuma azaban da allah yatanadawa mai cin kukiyar maraya
Yayi Magana ne akan (Riba/Kudin-ruwa). ,da haramcinta da dalilai akan haramcita da sauransu
RABUWAR AURE DA IDDAH A MUSULUNCI - (Hausa)
Yayi Magana akan RABUWAR AURE DA IDDAH A MUSULUNCI ,da wajibine ga kowace mace musulma tasansu
HUKUNCE-HUKUNCEN SALLAR IDI - (Hausa)
Yayi Magana akan HUKUNCE-HUKUNCEN SALLAR IDI ,da yakamaci Musulmi yasansu
HUKUNCE-HUKUNCEN ’RANTSUWA’ A MUSULUNCI - (Hausa)
Yayi Magana ne akan HUKUNCE-HUKUNCEN ’RANTSUWA’ A MUSULUNCI ,da sauran mas alolinsa
NAJASA DA HUKUNCE-HUKUNCENTA. - (Hausa)
Yayi Magana ne akan NAJASA DA HUKUNCE-HUKUNCENTA. ,da nau aukata
TAIMAMA DA HUKUNCE-HUKUNCENTA - (Hausa)
Yayi Magana ne akan hukunc hukuncin taimam ,wan da yakamaci kowani musulmi ya sansu.