Yayibayani ne akanTauhidi da kumafa’idojinsa, da hatsarindakecikinshirka da munafunci da ayyukanjahiliyya, kumayayibayaniakankongiyoyinawannanzamanikamarwadandasukemusunakwai Allah da kwaminisanci, da kumahukuncinshigaciki, hakananyayi Magana akanhakkokinAnnabi, da naiyalanshi da nasahabbanshimasudaraja, yaambacibidi’o’i da bayyanarsu da kumahatsarindakecikinta, da takaitaccanmisaliakanbidi’o’inwannanlokacin.
KitabutTauhid - (Hausa)
TAINA MUSULMI ZAI KAUKI AQIDANSHI? - (Hausa)
WASU TAMBAYOYI MASU MUHIMMANCI ACIKIN RAYUWAR MUSULMI WA DANDA YAKAMATA GA KOWANE MUSULMI YASAN MA’NARSU DAKUMA AIKI DASU.
ABUBUWAN DA SUKE WARW ARE MUSULUNCI - (Hausa)
littafin yana bayanine akan ABUBUWAN DA SUKE WARWARE MUSULUNCI wa aida musulmi ya kamata yasansu domun kiyayesu
Tauhidi Haqqin Allah A Kan Bayinsa - (Hausa)
Littafine mai magana akan tauhidi da rabaraban tauhidi da kuma cewa Tauhidi Haqqin Allahne A Kan Bayinsa da sauransu
SHAHARARRUN SUNNONIN DA SUKA YADU NA AKIDAR RABAUTACCIYAR TAWAGA MAI NASARA
Sihiri da bokanci - (Hausa)
Dalilan dasuka haramta sihiri da bokanci, da hukuncin bokanci da sihiri,da hukuncin aikinsu, da hukuncin tafiya wajansu, da hayyoyin dake kare musulmi ga resu.
SAKO DAYA KAWAI! - (Hausa)
SAKO DAYA KAWAI!
SIFAR HAJJI DA UMRA - (Hausa)
No Description
Kundin Alqurani Mai girma - (Hausa)
Kokari don Yalwata Samar da Tafsirai ta Tarjamomi ababan dogara na Al'qur'ani Maigirma da Yarukan Duniya https://quranenc.com/app/#/sura/nav?lang=ha&trans=hausa_gummi
IslamHouse.com - (Hausa)
shafin islamhouse.com maf girman shafi na da awa a yarukan duniya suna gabatarda maddodi na addini musulinci a cauta fiye da yaruka dare na duniya litatafai da sautuka da vidiyo da zane zane da sauran shirye shirye https://islamhouse.com/ha/main
TATAQAITACCEN QARIN-HASKE GAME DA MUSULUNCI
ALAKA TSAKANIN AHLUL - BAITI DA SAHABBAI - (Hausa)
No Description

API



