×
Image

ZIKIRAI WADANDA AKE YIN SU DA SAFE DA KUMA YAMMA. - (Hausa)

ZIKIRAI WADANDA AKE YIN SU DA SAFE DA KUMA YAMMA.

Image

Hajji kar babbe - (Hausa)

wadansu daga cikin abubuwanda shariya tayyi umarni dasu wa aida yakamaci kowane musulmi yasansu domin aikatasu.

Image

Addu’ar sujada tilawa - (Hausa)

DARUSSA VIDIYO AKAN WASU ADDU’O’I MASU MAHIMMANCI ACIKIN RAYUWAR MUSULMI,WANDA IDAN MUTUM YA KIYAYESU ALLAH ZAI KARESHI DAGA SHARIN ALJANI DA MUTUM.

Image

Sunnan al Fitrah - (Hausa)

SUNNONIN FIDRAH: Madawiyya ce a cikin harshen Hausa, Tanadar shehun Malami Dr. Haisam Sarhan, a cikin karamin littafin shehun Malamin, ya ambaci sunnonin fidrah wadanda sune sifofin da Allah ya halitta mutane akansu, tare da ambato musu dalilai.

Image

SIFAR ALWALA DA TAIMAMA DA WANKA - (Hausa)

SIFAR ALWALA DA TAIMAMA DA WANKA: a cikin allo na harshen Hausa wanda aka zano bayanansu, Tanadar shehun Malami Dr. Haisam Sarhan, an bada bayani akan sifar alwala da taimama da wankan Annabi SAW, tare da kawo fotunan da suke karin bayani.