×
Image

LOKUTAN SALLAH - (Hausa)

Malan yayi bayani akan lokuttan kowane sallah dakuma lokuttan da akayi hani sallah acikinsu da yadda musulmi zan gane shigan lokacin sallah .

Image

ABUBUWAN DA SUKE KAWO KABALIYYAH - (Hausa)

Malan yayi bayani akan abubuwan da suke kawo kabliyyah a sallah wanda wajibine kowane musulmi yasansu kuma yakiyayesu.

Image

ABUBUWAN DA SUKE KAWO BA’ADIYYAH A CIKIN SALLAH - (Hausa)

Malan yayi bayani akan abubuwan da suke kawo ba adiyyah a sallah wanda wajibine kowane musulmi yasansu kuma yakiyayesu.

Image

Hukunce-hukuncen Dawafi - (Hausa)

Bayanai ne da sukashafihukunce – hukuncenDawafi da kumanau’ukansa dasharuddanyinsada ladubbansa, da kumazikiran da akeyi a ciki.

Image

ASSARAR MA' ANONIN AL-QUR' ANI MAI GIRMA DA WADANSU DARUSSA NA ADDINI MASU MAHIMMANCI - (Hausa)

ASSARAR MA' ANONIN AL-QUR' ANI MAI GIRMA DA WADANSU DARUSSA NA ADDINI MASU MAHIMMANCI