Yayi Magana ( shirka) ,da makoman duk wanda ke hada allah dawaninsa a lahira idan yamutu bai tuba ba
ABUBUWAN DAKE KARYA ALWALA - (Hausa)
Yayi Magana ne akan abubuwan dake karya alwala , wanda wasu daga cikin musulmai sun jahilcesu
WANKAN TSARKI (JANABA) - (Hausa)
Yayi Magana ne akan yadda ake wakan janaba wada sanisa wajibine gakowane Musulmi mace da namiji
Falalar Birnin Madina - (Hausa)
Laccace da ta kunshi falalar Madina da kuma falalar masallacin Ma’aikin Allah , da kuma ladubban zama a cikinta, da hukunce-hukuncen ziyar da ma ladubbanta.
Abubuwa bakwai masu halakarwa - (Hausa)
Wannan littafi sharhi ne na hadisin “Ku nisanci abubuwa bakwai masu halakarwa”.
Abubuwa Bakwai Masu Halakarwa(Kisa) 3/7# - (Hausa)
Yayi Magana (Kisa) ,da kuma haramcin yin kisa a addini
Yayi Magana (ASIRI) ,da makoman duk wanda yake yinsa ko anfanidashi anan kuniya da lahira
TSARKI DA YADDA AKE YINSA - (Hausa)
Yayi Magana ne akan TSARKI DA YADDA AKE YINSA
ASSARAR MA' ANONIN AL-QUR' ANI MAI GIRMA DA WADANSU DARUSSA NA ADDINI MASU MAHIMMANCI
Hukunce-hukuncen Dawafi - (Hausa)
Bayanai ne da sukashafihukunce – hukuncenDawafi da kumanau’ukansa dasharuddanyinsada ladubbansa, da kumazikiran da akeyi a ciki.
Malan yayi bayani akan abubuwan da suke kawo ba adiyyah a sallah wanda wajibine kowane musulmi yasansu kuma yakiyayesu.
ABUBUWAN DA SUKE KAWO KABALIYYAH - (Hausa)
Malan yayi bayani akan abubuwan da suke kawo kabliyyah a sallah wanda wajibine kowane musulmi yasansu kuma yakiyayesu.