×
abdurrahman bin jamal al ausi makarancin al qur anine an haifeshi a 5/5/1980 malamine kuma limamin masallacin al aklas a garin kubar a kasar saudiyya