Littafin (Abinda ba zai yi wu Musulmi ya jahilce shi ba) littafi ne mai girma, an zana haruffansa da tawadar ilimi da bayani, ya kunshi abinda bai kamata musulmi ya jahilce shi ba, na daga asalan aƙidah, da shari'o'in musulunci, da kyawawan ladubba, a cikin salo mai kyau, idanuwa suna....

API
