ABINDA BA ZAI YI WU MUSULMI YA JAHILCE SHI BA
Littafin (Abinda ba zai yi wu Musulmi ya jahilce shi ba) littafi ne mai girma, an zana haruffansa da tawadar ilimi da bayani, ya kunshi abinda bai kamata musulmi ya jahilce shi ba, na daga asalan aƙidah, da shari'o'in musulunci, da kyawawan ladubba, a cikin salo mai kyau, idanuwa suna haskakuwa da shi, kuma zuciya tana natsuwa da shi, yana tace fahimta da daidaita ayyuka. Haƙiƙa ya zamo mabuɗin tsira, kuma jagora ga mai shiga hanyoyin biyayya da sani.
wagga madda an tarjamata zuwa
- اردو - Urdu
- اردو - Urdu
- español - Spanish
- বাংলা - Bengali
- Kiswahili - Swahili
- македонски - Macedonian
- bahasa Melayu - Malay
- magyar - Hungarian
- हिन्दी - Hindi
- فارسی - Persian
- 中文 - Chinese
- Bahasa Indonesia - Indonesian
- Wikang Tagalog - Tagalog
- dansk - Danish
- Français - French
- English - English
- پښتو - Pashto
- Русский - Russian
- العربية - Arabic
- తెలుగు - Telugu
- Кыргызча - Кyrgyz
- Nederlands - Dutch
- ქართული - Georgian
- Kinyarwanda - Kinyarwanda
- ગુજરાતી - Unnamed

API

