No Description
No Description
Hakkokin iyalai - (Hausa)
Hakkokin mace akan mijinta ,da hakkin miji akan matarsa ,da kuma halin zaman takewan ma aurata a yau, da kuma mahimmacin tarbiyan musulinci.
Tsadan lokaci - (Hausa)
Rarrabuwan lokaci da kuma halin musulmai ayau dangane da lokuttansu , da magan ganun magabata gameda lokaci , da wasu nasihu zuwa ga musulmai wajan kiyaye lokuttan su.
Albishirinki mai hijabi da nikabi - (Hausa)
Dalilan wajabcin sayya hijabi da nikabi ,da hadarin fita tsiraici , da kuma hadarin izgili ga masu hijabi da nikabi.
Illolin zinace zinace - (Hausa)
Haramcin zina da gudun magabata gareshi,da kuma illolin zina acikin al umma.
Alaqan musulmi da uban gijinsa - (Hausa)
Cautata alaka sakanin bawa da ubangijinsa, da kadaita ibada dan allah.
Haramcin shan jiya - (Hausa)
Hukuncin shan jiya, da shan abubuwan dakesa maye, da wasu tambayoyi masu anfani.
Hukuncin jinin haila - (Hausa)
Hukumcin jinin haila, da haramcin saduwa da mata acikin jinin haila.
Hukuncin cin haram - (Hausa)
Hukuncin cin haramu da hayyoyin dayakamaci muslimi yabisu dan nisantar haramu
Dai daita sahu a sallah - (Hausa)
Hukuncin dai daita sahu asallah da wasu kurakurai da wasu masu sallah kefadawa aciki wanda wajibine ga musulmi yasansu.
Mugunta - (Hausa)
Karshen yaudara da makirci da cin amana da hasada da mugunta,da tarihin azzaluman da suka gabata.

API
