Malan yayi bayanine akan falalar surar da kuma halin muminan dasukayi imani da allah da halaiyyar kafurai da kuma labarin al oummar da sukashige yahudawa da nasara da wasu hukumce hukumcen da wajibine musulmi yasansu da kuma aiki dasu a tafarki annabi
Tafsirin surar baqara - (Hausa)
Hukuncin yadda ake suna a musulinci - (Hausa)
Malan yayi bayani ne akan yadda ake suna a musulinci dakuma cewa yahalitta akira mutane zuwa waliman cin abincin walima na suna kuma ya hallita ayiwa yaron suna a ranar da aka aifeshe ko rana ta bakoai.
Malan yayi bayani ne akan halaccin yin sallah da najasa ajiki akan cewa sallarsa tayi bazai mai maitashiba amma wanda yayyi sallah bayada alwala ko tai mama zai mai maita sallar.
Hukuncin durkusawa ma wani - (Hausa)
Malan yayi bayani ne akan hukunci durkusawa ma wani ko agida ko a makaranta saboda anna ya hana durkusawa ma wanin allah
Tafsirin surar al imrana - (Hausa)
Malan yayi bayanine acikin wanga sura akan katdaita allah da kuma gaskanta annabawa da qurani da kuma mayarda martini akan shubahan ahlul kitabi nasara da kuma bayani akan hajji da hukumcin jihadi da kuma ukubar da allah yattanadawa masu hana zakka da wasu hukumce hukumcen da wajibine musulmi yasansu da....
Tafsirin surar annisa - (Hausa)
Malan yayi bayanine akan zaman takewan ma aurata da kuma hakkokin ma aurata da kuma hukumce hukumcan sadaki da wasu kura kuran da wasu kefatdawa acikinsu wajan sadaki da kuma siffofin mata na gari da kuma bayani akan mas alar gado da wasu hukumce hukumcen da wajibine musulmi yasansu da....
Hadarin Bara acikin musulunci - (Hausa)
Hadarin Bara acikin addinin musulinci akan mutun da alumma hadarin bara shine zai tashi ranar kiyama huskassa babu nama sannan mafi yawanci wadanda suke bara sune yan makaranta alkur، ani masu karatun allo. Abinda kekawowar bara rashin aikinyi da maula
Mutuwa da kumazabar kabari - (Hausa)
Mutuwarigarkowacekuwazaimutukumazayimmutuntambayaacikinkabarinsaidanyabadaamsazaishigaaljannaammaidambaibadaamsabazaishigawutasannanimani da azabarkabaribayanmutuwaallahzaitayardamutaneyayimususakamakosannanimani da ketarewaakansiradibayanhakasaiyafadiabubuwandasukehanamutumshigawuta
Hukumce hukumcan taima ma - (Hausa)
Malan yayi bayanine akan dalilan dakesa ayi taimama da kuma lokuttan da taimama ta halitta dakuma lokuttan dabata halittaba da kuma nau aukan kasan da yahalitta ayi taimama akanta da abubuwan dake dokan hukumcinta dakuma sauran bayanai akan taimama wadanda wajibine musulmi yasansu domin mahimmancinsu.
Sharhin Littafin Arrisalah - (Hausa)
Wanna darussan suna bayanine akan yanda akeyin wankan janaba dakuma yanda akeyin alwalla da sallah da sharadanta dasunnoninta da wajibanta dakuma abubuwan da suka dan ganci ibada wayanda dole sai ansansu ibada takeyin daidai dakumawayanda suke batata .duk akan mazahabar malikiyya.
Tafsirin surar ma ida - (Hausa)
Malan yayi bayanine akan hukumce hukumcan al kawulla da yanka da farauta da alwala da wasu mas alolin a qida da wasu kissoshin annabawa da wasu hukumce hukumcen da wajibine musulmi yasansu da kuma aiki dasu a tafarkin annabi.
Tafsirin surar al an am - (Hausa)
Malan yayi bayanine akan dalillan da ke nuni akan kudurar allah da kadaitarsa da kuma sakamakon al aummomin dake izgili ga annabawa na yimasu azaba da aukuba daga allah da bayani akan qukurar allah da kadaitakansa da girmasa da wasu hukumce hukumcen da wajibine musulmi yasansu da kuma aiki dasu....

API
