×
Image

Hukuncin jinin dake futa ajikin dan adam - (Hausa)

Malan yayi bayanine hukumcin jinin dake fita ajikin dan adam najimuwa ba najasabane amma jinin haila da na aihuwa dana ciwo dukkansu najasane Dakuma jinin dabban dayahalitta acishi kamar rago ko saniya ko kaza da sauransu ba najasabane.

Image

Tafsirin surar attauba - (Hausa)

surar tana bayani ga hukuncin yanke wa kafirai na kowane irin kafirci da irin alaka wadda take iya ragewa a tsakanin musulmi da kafiri da kuma bayani akan siffofin kafirai

Image

guzuri domin zuwan watan ramadana - (Hausa)

malan yayi bayani akan falala da mahimmancin azumin ramada da yadda musulmi zai anfana da lokuttanshi wajan ayunkan alkairi acikin wata azumi da wasu hukumce hukumce masu mahimmanci acikin azum watan ramadan

Image

Sharhin littafin siyamu Ramadan - (Hausa)

Malan yayi bayani akan falalar azumin Ramadan da kuma ladubbansa da hukumce hukumcan azumi da hukumcin tsayowa acikinsa.

Image

mata a wata azumi - (Hausa)

bayani akan hukumce hukumcan da suka shafi musulmi a watan azumi musamman yan auwa mata

Image

Falalar Sha’aban da kuma bidi’o’in dake cikinsa - (Hausa)

Malamin ya yi bayanine akan falalar watan Sha’aban, da kuma yadda musulmi ya kamata ya kasance a cikinsa, sannan ya yi bayanin halayan Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi da kuma halayan magabata a cikin watan, da kuma bidio’in da ake yi a watan.

Image

Hukunci azumi kuwana daya ko biyu kafin azumi - (Hausa)

Malan yayi bayani akan hukumcin azumin kuwana daya ko biyu kafin azumin ramada taredacewa bai halittaba da wasu Karin bayanai akan haka.

Image

Lokacin suhur da fa idodinsa a ramadan - (Hausa)

Malan yayi bayayi akan faIalar yin sahur a cikin azumi da kuma lokuttan yin sahur, wanda yakamaci ko wane musulmi ya sansu domin azuminsa yayi dai dai da sunna annabi

Image

Hukuncin azumin wanda ya wayi gari da janaba a azumi - (Hausa)

Malan yayi bayanin akan hukuncin azumin wanda ya wayi gari da janaba a ramadan dakuma wasu hukunce hukunce masu alaka da haka

Image

Tafsirin surar yusuf - (Hausa)

Surar tana karantar da halayen rayuwar mutun a cikin duniya tareda abokan zama a kowane matsayi da sauransu

Image

tambayoyi kan azumi - (Hausa)

tambayoyi da amsoshi masu anfani da mahimmancin akan azumin watan ramadan wanda yakamaci kowane musulmi yasansu

Image

Kurakuran Mahajjata - (Hausa)

malan yayi bayani akan mafi mahimmancin kura kuran da mahajjata ke fadawa acikinsu daga farkon hajji sai karshansa